Jump to content

Garkuwa da Mutane a Mahuta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Garkuwa da Mutane a Mahuta
Garkuwa da Mutane
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Kwanan wata Disamba 2020
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Katsina

A watan Disamba na 2020, sama da ɗaliban Islamiyya 80 na makarantar Hizburrahim Islamiyya aka yi garkuwa da su a kan hanyar su ta komawa gida daga wajen wani bikin addini a Jihar Katsina, Najeriya.[1][2][3] Ƴan sakai ne suka kuɓutar da ɗaliban bayan musayar wuta a daji da ƴan ta'adda.[4][5][6][7][8][9][10]

A wani ƙari bayan kuɓutar ɗaliban su 80, ƴan sa kai sun samu nasarar ƙarin kuɓutar da wasu ɗaliban su 33 waɗanda masu garkuwa da mutane suka daɗe da yin garkuwa da su.[11][4]

Ɗaukar Nauyi

[gyara sashe | gyara masomin]

Ƙungiyar ƴan ta'adda ta Boko Haram tayi ikirarin cewa itace ta kama ɗaliban, amma wasu sun ce ƙungiyar bata faɗi gaskiya ba. Shugabannin siyasar yankin sun ɗora alhakin kan ƴan ta'adda, zargin da ƙwararru ma suka amince da shi.[8]

  1. Nigeria Kidnapping: Mahuta Children Rescued After Gun Battle Archived 2022-01-14 at the Wayback Machine, JOSHUA JERE DECEMBER 21, 2020.
  2. http://root.graphic.com.gh/junior-graphic/junior-news/nigeria-kidnapping-mahuta-children-rescued-after-gun-battle.html[permanent dead link]
  3. All 80 Kidnapped Islamiyya Students Have Been Rescued – Katsina Police
  4. 4.0 4.1 "Nigeria: Vigilantes rescue kidnapped children". Deutsche Welle (in Turanci). Retrieved 2022-01-09.
  5. Nigeria kidnapping: Mahuta children rescued after gun battle Archived 2021-06-30 at the Wayback Machine, December 20, 2020 at 13:57.
  6. Nigeria, News Agency Of (2020-12-20). "80 abducted pupils of Islamic school in Katsina have been rescued". Pulse Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-01-09.
  7. "See what happened in another Katsina town just barely a few days after Kankara boys abduction". www.operanewsapp.com (in Turanci). Retrieved 2022-01-09.
  8. 8.0 8.1 Nigeria kidnapping: Mahuta children rescued after gun battle, Tathasta.
  9. admin. "Nigeria kidnapping: Mahuta children rescued after gun battle |" (in Turanci). Retrieved 2022-01-09.
  10. "Dozens Of Children Freed After New Abduction In Nigeria: Police". NDTV.com. Retrieved 2022-01-09.
  11. "Nigeria kidnapping: Mahuta children rescued after gun battle". BBC News (in Turanci). 2020-12-20. Retrieved 2022-01-09.